FATAWAR RABON GADO (76)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO (76)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Friday 18 November 2016

FATAWAR RABON GADO (76)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

*FATAWAR RABON GADO (76)*
*Tambaya*
Assalamu alaikum. DR barka da yamma......
Tambaya
Mutum ne ya rasu ya bar mata daya da 'ya'ya maza biyu da mata hudu, ya za'a raba abinda ya bari?
Allah ya saka da alkhairi
*Amsa*
Wa alaikum assalam, Za'a raba abin da ya bari gida:8, a bawa matarsa kashi daya, ragowar sai a baiwa 'ya'yan nasa su raba, duk namiji zai dau rabon mata biyu.
Allah ne mafi sani
14/11/2016
*Amsawa*
*DR Jamilu Zarewa*


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment