MIJINA YA SADU DA NI,  KAFIN NA YI WANKAN HAILA?|DR JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: MIJINA YA SADU DA NI,  KAFIN NA YI WANKAN HAILA?|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Sunday, 6 November 2016

MIJINA YA SADU DA NI,  KAFIN NA YI WANKAN HAILA?|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

MIJINA YA SADU DA NI,  KAFIN NA YI WANKAN HAILA?
Tambaya?
Assalamu alaykum, malam inada tambaya, malam mi ar hukuncin mace taqare haila batayi wanka ba mijin ta ya sadu da ita?
Amsa:
Wa alaikum assalam, Maganar mafi yawan malamai shi ne: ta jira sai ta yi wanka kafin su sadu, kamar yadda suka fahimta a aya ta 222 a suratul Bakara, amma Abu-hanifa yana ganin halaccin haka, saboda ya fahimci tsarki a ayar da yankewar jinin  haila kawai.                                                                           Riko da mazhabar farko shi ne ya fi saboda Allah ya kira haila da cuta.
Babu wata kaffara ga wanda ya sadu da matarsa kafin ta yi wanka bayan yankewar jinin haila.
Allah ne mafi sani:
2/11/2016
DR JAMILU ZAREWA


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment