Kalli yanda wani limamin addinin gargajiya ke sawa jarirai Albarka a kasar Indiya - NewsHausa NewsHausa: Kalli yanda wani limamin addinin gargajiya ke sawa jarirai Albarka a kasar Indiya

Pages

LATEST POSTS

Saturday 7 April 2018

Kalli yanda wani limamin addinin gargajiya ke sawa jarirai Albarka a kasar Indiya

Kalli yanda wani limamin addinin gargajiya ke sawa jarirai Albarka a kasar Indiya

Wannan hoton ya nuna irin yanda wani limamin addinin gargajiya yake sakawa jarirai Albarka kenan ta hanyar takasa su da kafarshi a wani yanki na kasar Indiya kamar yanda kafar Aljazeera ta ruwaito, lallai Allah daya gari ban-ban.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment