Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya SonkiSonki - NewsHausa NewsHausa: Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya SonkiSonki

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 15 May 2018

Alamomi Guda 9 Yadda Zaka Gane Idan Budurwanka Bata Sonka Ko Baya SonkiSonki

Yadda Zakayi Ka Gane Cewa Budurwa Bata Sonka Ko Yadda Zakiyi Ki Gane Saurayi Baya Sonki.

1. Idan budurwa bata sonka bazata iya qiranka a waya da kud'inta ba sedai tayi maka flashing, don haka iya mutuncin da zata iya maka kenan tayi maka flashin amma bazata taba iya qiranka a waya ba.

2. In budurwa bata sonka zata yi ta maka qorafi akan qananun buqatunta.

wa bata sonka toh zata yi maka wasa da dariya da murmushine kawai a lokacinda zaka bata kudi (money), kokuma a lokacinda take so ka bata kudi.

4. In budurwa bata sonka toh bazata taba yi maka maganan aurenku da ita ba, ko maganan yadda tsarin aurenku takeso ya kasance ba.

5. In budurwa bata sonka toh bazata taba rakaka wani waje ba, kudinda ita zata karba daga wajenka kawai tafiso.

6. In budurwa bata sonka bazata ringa baka shawara akan rayuwarka ba, sannan bazata nemi kabata shawara akan rayuwarta ba.

7. In budurwa bata sonka bazata taba kawo muku ziyara a gidanku ba.

8. In budurwa bata sonka toh bazata taba gaya maka gasakiya akan labarin kanta ba, sedai tayita maka qarairayi.

9. In budurwa bata sonka toh bazata taba yarda ace kakarbi wayanta ka gani ba, saboda akwi lambobin samarikanta da yawa acikin..

® Ngworld247

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment