Kalli ainihin hoton fulanin nan dake bayan Naira Goma - NewsHausa NewsHausa: Kalli ainihin hoton fulanin nan dake bayan Naira Goma

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 23 May 2018

Kalli ainihin hoton fulanin nan dake bayan Naira Goma

Kalli ainihin hoton fulanin nan dake bayan Naira Goma

Da dama muna ganin hotunan wadannan matan fulanin dake dauke da kwarya akansu dake bayan Naira goma, amma ba kowane ya taba ganin ainihin hoton nasu da akayi amfani dashi wajan yin kudin ba, to Albishirinku, bude ku gani.


Wannan ne ainihin hoton da akayi amfani dashi wajan yin kudin Naira Goma.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment