Karanta Amsar Da Nafisa Abdullahi Ta Baiwa Wata Da Tace mata 'Karuwa' - NewsHausa NewsHausa: Karanta Amsar Da Nafisa Abdullahi Ta Baiwa Wata Da Tace mata 'Karuwa'

Pages

LATEST POSTS

Monday 21 May 2018

Karanta Amsar Da Nafisa Abdullahi Ta Baiwa Wata Da Tace mata 'Karuwa'

Karanta Amsar Da Nafisa Abdullahi Ta Baiwa Wata Da Tace mata 'Karuwa'

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta nuna halin dattaku wajan mayarwa da wata da ta kirata da sunan 'Karuwa' bayan da Nafisar ta saka wasu hotunan ta a dandalinta na sada zumunta.

Baiwar Allan Ta Cewa Nafisa, 'Karuwar Banza'

Amma Sai Nafisar Ta Danne Zuciyarta ta bata Amsa da Cewa 'Allah ya saka da Alheri'






Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment