Kalli wata mata da ta mutu amma sai gata tana daka sakwara a wajan da za'a binneta - NewsHausa NewsHausa: Kalli wata mata da ta mutu amma sai gata tana daka sakwara a wajan da za'a binneta

Pages

LATEST POSTS

Monday 21 May 2018

Kalli wata mata da ta mutu amma sai gata tana daka sakwara a wajan da za'a binneta

Kalli wata mata da ta mutu amma sai gata tana daka sakwara a wajan da za'a binneta

Wata mata me sana'ar sayar da abinci da ta mutu a kasar Ghana kenan a wannan hoton, ana bikin binne tane sai aka samu kujera aka zaunar da ita aka kawo turmi da tabarya da kuma sakwara, irin dai sana'ar da takeyi lokacin tana da rai.

Irin wannan shagali da akayi wajan binne ta ya dauki hankulan mutane domin ba kasafai aka saba ganin hakan ba.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment