BIKIN SALLAH: Gwamnatin Jihar Lagos Ta Karya Farashin Buhunan Shinkafa - NewsHausa NewsHausa: BIKIN SALLAH: Gwamnatin Jihar Lagos Ta Karya Farashin Buhunan Shinkafa

Pages

LATEST POSTS

Monday 19 June 2017

BIKIN SALLAH: Gwamnatin Jihar Lagos Ta Karya Farashin Buhunan Shinkafa

BIKIN SALLAH: Gwamnatin Jihar Lagos Ta Karya Farashin Buhunan Shinkafa

Gwamnatin jihar Legas ta karya farashin shinkafa albarkacin bikin karamar salla mai zuwa.

Shinkafa babba buhu mai nauyin kg 50 za a saida ta ne a kan Naira 12,000, 25kg a kan Naira 6,000 sannan 10kg za a kan Naira 2,500.

Ko sauran jihohi za su yi koyi da wannan ngartar?

Daga Bashir Isa

Sources :Rariya

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment