An Kama Su Da Gawar Yaro Dan Makaranta Da Ya Bata A Jihar Lagos - NewsHausa NewsHausa: An Kama Su Da Gawar Yaro Dan Makaranta Da Ya Bata A Jihar Lagos

Pages

LATEST POSTS

Friday 9 June 2017

An Kama Su Da Gawar Yaro Dan Makaranta Da Ya Bata A Jihar Lagos

An Kama Su Da Gawar Yaro Dan Makaranta Da Ya Bata A Jihar Lagos

Wasu mutane biyu sun shiga hannu bayan kama su da kai da gangar jikin yaro dan shekaru bakwai dan makaranta wanda ya bata a garin Ikorodu dake jihar Lagos a ranar Larabar da ta gabata.

Kamar yadda majiyarmu ta rawaito, wadanda akw zargin an kama su ne a kan titin Odugunyan dauke da gawar yaron da kuma kan na sa nannade a cikin buhu.



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment