Rahma Sadau fitacciyar Jarumar da kungiyar shirya finafinan Hausa ta MOPPAN ta haramtawa sake fitowa a cikin fina-finai, ta ce za ta garzaya kotu don kalubanlantar korar da aka yi mata. Jarumar ta bayyana aniyarta na daukar wannan mataki ne a shafinta na sada zumunta da muhawara na Facebook, a inda ta like wani takaitaccen sakon maratani ga korar ta na mai cewa, “Zan yi shari’a da Kannywood”, S annan Kuma ta a rubuta cikin harshen Ingilishi, ” Shin Kannywood ce kadai inda ake shirin fim?”
Download Our Official Android App on Google Playstore HERE OR Download from another source HERE
Subscribe to our posts and be the first to receive email updates.
About Clonebar Blog
Clonebar.com Is A Top Tech Blog That Provides Free And Cheap Browsing Cheats On Mtn, Etisalat, 9mobile, Glo And Airtel, Latest Phone And PC Updates, Tweaking Guides And Tech News.
No comments:
Post a Comment