Gasar Lashe N5000 Da Haduwa Da Ali Nuhu,Umar m Shareef Da Maryam Yahya Da samun Tikitin Na ganin Fim din mansoor a Sinima- inji Ali Nuhu - NewsHausa NewsHausa: Gasar Lashe N5000 Da Haduwa Da Ali Nuhu,Umar m Shareef Da Maryam Yahya Da samun Tikitin Na ganin Fim din mansoor a Sinima- inji Ali Nuhu

Pages

LATEST POSTS

Saturday 24 June 2017

Gasar Lashe N5000 Da Haduwa Da Ali Nuhu,Umar m Shareef Da Maryam Yahya Da samun Tikitin Na ganin Fim din mansoor a Sinima- inji Ali Nuhu

Gasar Lashe N5000 Da Haduwa Da Ali Nuhu,Umar m Shareef Da Maryam Yahya Da samun Tikitin Na ganin Fim din mansoor a Sinima- inji Ali Nuhu

kun iya raira waka? kirkira naku waka irin na "Abin da ke raina",waka daga fim din mansoor domin samun lashe N5000,haduwa da Ali nuhu,umar m shareef da maryam yahya kuma lashe Tikiti na ganin fim din mansoor a sinima.

Domin shiga wanannan Gasar
*Bi shafin mu @pulsenigeriahausa.

*kirkira naku waka irin na "Abin da ke raina".

*Raba a shafib ku,Amabata @pulsenigeriahausa.

*Bukaci Abokan ku su so bidiyon akan shafin mu.

*Bidiyon da aka fi so zai lashe gasar.


Sanarwa daga babban jarumin Ali Nuhu A Shafinsa Na Instagram.

Domin kalla sanarwa bidiyon daga bakin jarumin sai ka danna nan

Download Video Mp4 Now


ku kasance da ®www.hausaloaded.com



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment