Mai yasa bahaushe yake da saurin sakin aure ? Daga matan ko mazan ?Amma Ga Bincike abubuwa Arbain (40) Da ke Janyo Yawan Saki Aure Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa - NewsHausa NewsHausa: Mai yasa bahaushe yake da saurin sakin aure ? Daga matan ko mazan ?Amma Ga Bincike abubuwa Arbain (40) Da ke Janyo Yawan Saki Aure Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

Pages

LATEST POSTS

Friday 10 November 2017

Mai yasa bahaushe yake da saurin sakin aure ? Daga matan ko mazan ?Amma Ga Bincike abubuwa Arbain (40) Da ke Janyo Yawan Saki Aure Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa


Sakamakon bincike da muka gudanar akan wasu zawarawa dubu hudu, ya nuna mana hausa-fulani, sune na biyu, a wajen sakin aure, a duniya, bayan wata kabila a India.

Binciken mu ya nuna mana abubuwa arbain (40) sune mafi yawan dalilan da suke jawo yawan saki, a wajen hausawa 

1- Rashin ilmin zamantakewa ta aure
2- Al'adu 
3- Bidi'o'i
4- Matsalar miji
5- Matsalar mata
6- Matsalar iyayan miji
7- Matsalar iyayen mata
8- Matsalar dangin miji
9- Matsalar dangin mata
10- Rashin tsafta
11- Rashin iya kwalliya
12- Rashin iya magana 
13- Rashin ciyarwa
14- Rashin iya kwanciyar aure
15- matsalar rashin adalci
16- Mace goyan kaka
17- Aure kisan wuta
18- Matsalar gidan haya
19- Ruwan ido wajen zabin abokin zama
20- Cin Amanar Aure
21- Auren bariki
22- Auren mace dan kudinta
23 Auren kiyayya
24- Matsalar talauci
25- Matsalar kawaye
26- Matsalar Zafin kishi
27- Kin haihuwa
28- Tsiwa da rashin ladabi
29- Shan kayan maye
30- Kannan miji 
31- Abokan miji
32- Mace mai sata
33- Annamimanci da gulma
34- Tsananin talauci
35- Matsalar wayar sadarwa
36- Rashin lafiyar namiji wajen gamsar da mace
37- Rashin lafiyar mace wajen gamsar da miji
38- Sharrin bokaye
39- Rashin tatttaunawa da bin matakai wajen warware matsala
40 Mace mai aikin gwabnati
A ganin ku da mata da maza wa yafi yawan jawo dalilin rabuwa ?

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment