Matashin Da Ya Fallasa Kudaden Gidan Ikoyi Ya Zama Miloniya - Magu - NewsHausa NewsHausa: Matashin Da Ya Fallasa Kudaden Gidan Ikoyi Ya Zama Miloniya - Magu

Pages

LATEST POSTS

Friday 10 November 2017

Matashin Da Ya Fallasa Kudaden Gidan Ikoyi Ya Zama Miloniya - Magu


Shugaban Hukumar EFCC, Ibrahim Magu ya tabbatar da cewa matashin da ya fallasa inda aka boye makudan kudaden nan na Dala milyan 43.4 a wani gida da ke yankin Ikoyi a jihar Legas a halin yanzu ya zama Miloniya.

A bisa sabon salon yaki da rashawa, duk wanda ya taimaka aka gano kudaden sata na gwamnati, za a ba shi kashi 2.5 na yawan kudaden. A cewar Shugaban EFCC, a halin yanzu ana ci gaba da ba matashin horo na musamman kan yadda zai sarrafa kudaden saboda bai taba ganin irin wadannan kudade a rayuwarsa ba.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment