Sabon Katin tallafawa Muhammadu Buhari A Zabe Mai Zuwa 2019 Ya Fito A Kasuwa!!! - NewsHausa NewsHausa: Sabon Katin tallafawa Muhammadu Buhari A Zabe Mai Zuwa 2019 Ya Fito A Kasuwa!!!

Pages

LATEST POSTS

Saturday 18 November 2017

Sabon Katin tallafawa Muhammadu Buhari A Zabe Mai Zuwa 2019 Ya Fito A Kasuwa!!!

Daga Shiek Umar Kwangila

A shirye-shiryen yakin neman zaben 2019, akwai  katin tallafi na kungiyar masu goyon bayan Shugaba Buhari ya kusa shiga Kasuwa.

Katin dai akwai na masu karamin karfi da za a siya akan rahusa mai sauki kan naira dari. Sannan akwai na masu babban karfi da za a siyar a kan matsakaicin farashi naira dubu goma (10,000).

Idan kana son tallafawa fiye da wadannan farashin, to kana iya siyan katin sau biyu ko fiye da haka. 

Masu karatu ko za ku siya?




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment