Audio:- Kisan Da Akawa Sayyadina Usman Dai-Dai Ne A Wajan AbdulJabar - NewsHausa NewsHausa: Audio:- Kisan Da Akawa Sayyadina Usman Dai-Dai Ne A Wajan AbdulJabar

Pages

LATEST POSTS

Saturday 18 November 2017

Audio:- Kisan Da Akawa Sayyadina Usman Dai-Dai Ne A Wajan AbdulJabar

Abduljabbar yace: Mene ne dalilin da zakaga aibun wadan da suka kashe *Sayyadina Usman* shi da suka kashe shi domin Su karbi kujerar Addini wajan wa ya gajeta shi ? Ko Addini ya haife shi ? Ko ya gaji kujerar musulunci ?

DAGA BAKIN
👇👇👇
Abduljabbar Nasiru Kabara

karen Yan Shi'a


Wallahi lokacin da ni *Nagegime* ina saurarar Karatun littafin ( Rijalu wannisa haular rasu ) lokacin da akazo bada tarihin yadda aka kashe sayyadina Usman duk mai imani sai yayi kuka saboda tausayi shi kansa malamin da yake karanta littafin sai da yayi kuka

Amma yau ga *Abduljabbar* yana cewa dai-dai ne kisan da akawa  Sayyadina Usman 


*DAGA*
*ABDULLAHI*
*NAGEGIME*

AYI SAURARO LAFIYA
👇👇👇👂👂👂


Download Audio Now





Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment