A Yau Ne Ali Nuhu Ya Baiwa Teema Makamashi Sarautar 'Jakadiyar FKD' Kalli Hotuna - NewsHausa NewsHausa: A Yau Ne Ali Nuhu Ya Baiwa Teema Makamashi Sarautar 'Jakadiyar FKD' Kalli Hotuna

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 28 November 2017

A Yau Ne Ali Nuhu Ya Baiwa Teema Makamashi Sarautar 'Jakadiyar FKD' Kalli Hotuna

A yau ne ankayi bukin kaddamar da teema makamashi a matsayin jakadiyar kamfanin fkd karkashin babban jarumi kuma daracta na harka shirya fina finan Hausa.
Muna taya ta Allah ya taya riko ga godiya ta kamar haka:-

"ina Al fahari dakai babana Allah yabar kauna Allah yabiyaka Allah yakara daga darajar kamfaninmu FKD Ya AALLAH YA ALLAH 😭😭 Kukan dadi nakegi @realalinuhu @ali_nuhu_fans_club @ali_nuhu_fans_page @kannywoodcelebrities @kannywoodexclusive @malam_dila @hausa_film_stars_pictures"
Daga shafinta na instagram.

Ga hotunan bukin kamar haka





Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment