Video :-kalli bidiyon Borin Kunya Da AbdulJabbar Yayi A Cikin Massalaci Da DPO Ya Bashi UMurni - NewsHausa NewsHausa: Video :-kalli bidiyon Borin Kunya Da AbdulJabbar Yayi A Cikin Massalaci Da DPO Ya Bashi UMurni

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 21 November 2017

Video :-kalli bidiyon Borin Kunya Da AbdulJabbar Yayi A Cikin Massalaci Da DPO Ya Bashi UMurni



🤣 Abduljabbar abokin *DPO*

KO WAYE BANDA DPO 👮

Abduljabbar yaje ya ziga mabiyansa akan suzo Su Masallacin Su bazasu bari Malam Abdulkadir Mai Anwaru ya cigaba da jagorancin Massalacin ba wai kawai Dan Malam Abdulkadir Mai Anwanu ya yiwa Abduljabbar tawaye 

Daman mutanan uguwa sun goge sunan da aka rubuta a jikin Masallacin sun goge sunan *Ashabul kahfi Warrakim* shine Abduljabbar ya jagorancin tawaga akan sai an kara rubuta sunan nan a jikin Masallacin 

Su kuma mutanan unguwa sukace Su basu yadda ba Abduljabbar ya canza limamin Masallacin kuma Su Abduljabbar bazai ci gaba da jagorancin Massalacin ba.

Shi kuma Commissiona of Police ya tura dakarun Yan sanda da motoci da makamai karkashin jagorancin DPO domin Su  dakile abinda Abduljabbar yayi niyar yi Na tada hayaniya da hana mutane yin Sallah a Masallacin

Tofa Abduljabbar daya karaso Masallaci yana ganin wannan shirin da Yan sanda sukayi sai jikinsa yayi Sanyi kaba daya ya tsorata.

DPO ya shigo Masallacin yace Da Allah kacewa kowa ya fita daga Masallacin nan an bamu umarni ne sai Abduljabbar ya kakkabe rigarshi ya tashi

Abinda ya bamu mamaki duk yadda Abduljabbar yake kuri cewa ko waye bai isa ba zai iya takashi Ashe karya ne banda DPO


DAGA
ABDULLAHI
NAGEGIME

AYI SAURARO LAFIYA
👇👇👇👂👂👂

Download Audio Now






Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment