Yadda Zaka Duba Idan Kayi Nasar Samun N-Power 2017 - NewsHausa NewsHausa: Yadda Zaka Duba Idan Kayi Nasar Samun N-Power 2017

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 21 November 2017

Yadda Zaka Duba Idan Kayi Nasar Samun N-Power 2017

Shirin samar da ayyukan yi na gwamnati mai suna N-power ta bayyana yaddda zaka duba ko ka yi nasarar samun aikin na N-power na shekarar 2017
Ta bayyana haka ta shafinta na kafar Twitter, inda ta ce da farko dai zaka shiga tsarin
  • www.npower.gov.ng
  • Sai ka danna “check your pre-selection status”
  • Bayan haka sai ka shiga Sunanka ko Lambar wayarka ko kuma Lambar tantance asusun banki wato BVN wanda kayi rijista dashi
  •  In har kayi nasarar samun wannan aiki, sunanka zai fito baro baro
  • Sannan zasu tura maka sakon tes ta waya na murnar samun nasararka
  • Daga nan, sai kayi shirin tunkarar tantancewar da zasu yi na gani da ido wanda zasu fara daga ranar 27 ga watan Nuwamba zuwa 8 ga watan Disamba.
Ga yadda zaka duba tsarin a harshen turancin





Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment