Sababbin hotunan jaruma nafisa Abdullahi wanda itama babbar jaruma ce a masana'antar kannywood wanda ta dade anayi da ita, ta dsmu lambar girmamawa daga african voice award wanda munka kawo muku.Bikin dai anyi shine a babban birnin london wanda ya samu halarta babban jarumi kannywood Ali nuhu. Ga hotunan kamar haka
Ku kasance da hausaloaded.com a ko da Yaushe domin nishadantar da ku
Copy the link below and Share with your Friends:
LATEST POSTS






About Clonebar Blog
No comments:
Post a Comment