Budaddiyar wasika zuwa ga masana'antar kannywood Akan Munafuka Daga Tijjani Asase - NewsHausa NewsHausa: Budaddiyar wasika zuwa ga masana'antar kannywood Akan Munafuka Daga Tijjani Asase

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 29 November 2017

Budaddiyar wasika zuwa ga masana'antar kannywood Akan Munafuka Daga Tijjani Asase


Salam zanyi wata budandiyar wasika, ga mutanen masa na antar fim. Agaskiya ina mamaki yarda akekiran mu taro sai kaga kowa yana nokewa wanima sai kajishi yana cewa ai taran na munafukaine kuma da mata sun busa usir nabiki sai kaganmu kowa yaci kwalliya guru yacika da yaran 'yan fim da manyan su ana ta shewa, alhali bashida wata sana'arda tafi wannan kuma so ake akawo gyara da cigaba na masa na antar. 

To kusani idan takamar ka daukaka ina Hauwa Ali dodo. Ahamed S nuhu. ina Dan iburo. ina Amina garba kasumu yaro Tijjani ibirahim duk sun mutu kuma haryan zu ana fim Dan haka kayi kokari ai gyaran dakai kada kamanta yanzuhaka 'yayan mu sune suka fara shigowaciki kai kokari Dan ka ya yi alfahari da kai kada kuma kasa aranka, idan masa'antar ta gyaru kataimakawa kanka,kuma katemaki  Al'umarka, Allah kabamu iko gane gaskiya kuma mubita amin.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment