Kalli yanda wani Dan Nigeriaya yayi gado mai dauke da talabijin da gurin yin caji - NewsHausa NewsHausa: Kalli yanda wani Dan Nigeriaya yayi gado mai dauke da talabijin da gurin yin caji

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 7 November 2017

Kalli yanda wani Dan Nigeriaya yayi gado mai dauke da talabijin da gurin yin caji

Kalli yanda wani Kafinta yayi gado me dauke da talabijin da gurin yin caji
Wannan gadone da wani kafinta dan Najeriya ya hada wanda ke dauke da akwatin talabijin da kuma gurin yin cajin kwamfuta da waya, irin yanda ya nuna basira a wajan yin wannan gadon ya dauki hankulan mutane sosai musamman a shafukan sada zumunta da muhawara.




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment