[Video Film] Sarauniya Latest Fim Trailer | Staring | Ali Nuhu | Adam A Zango - NewsHausa NewsHausa: [Video Film] Sarauniya Latest Fim Trailer | Staring | Ali Nuhu | Adam A Zango

Pages

LATEST POSTS

Monday 27 November 2017

[Video Film] Sarauniya Latest Fim Trailer | Staring | Ali Nuhu | Adam A Zango

Saukar da Trailer fim mai suna "SARAUNIYA" fim din Sarauniya fim ne da anka tsara a tsantsar nuna yadda al'adun hausa yake tun a zamanin da.

Fim ne wanda yake bada labarin wata masarauta da tayi fice a kasar hausa.Wanda ya samu jiga jigan manya manya jarumai kamar haka:-

Ali Nuhu

Adam A Zango

Al'amin Buhari

Asabe madaki

Hannan

Tijjani faraga

Tanimu akawu

Bashar nayaya

Hadiza Muhammad

And others.

Director Hassan Giggs



Download Video Now



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment