INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJI'UN Wani Ya Daddatsa Dalibai Da Adda A Jihar Borno kalli hotuna - NewsHausa NewsHausa: INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJI'UN Wani Ya Daddatsa Dalibai Da Adda A Jihar Borno kalli hotuna

Pages

LATEST POSTS

Thursday 30 November 2017

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIRRAJI'UN Wani Ya Daddatsa Dalibai Da Adda A Jihar Borno kalli hotuna



Daga Adamu Lawan Mohammed (Bature)

Yanzu wani wanda ba a san ko wanene ba ya shigo cikin makarantar firamari ta Jafi dake karamar hukumar Kwaya Kusar dake jihar Borno da adda, inda ya kashe Yara biyu har lahira da raunata wata daliba da kuma sare hannun wata Malama.

Yanzu haka an garzaya da su asibitin Medical Center dake jihar Gombe.

Saidai matasan gari  sun yi nasarar cafke wanda ya yi laifin inda suka far masa da duka.
Da kyar  jami'an 'yan sanda suka karbe shi a hannun matasan suka tafi da shi ofishinshisu domin yi masa bincike.




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment