Yadda Ako Ina Ake Samun Nagari Da Bata Gari Haka Zalika A Cikin Akwai Nagari Da Bata Gari Kuma inj Adam A Zango - NewsHausa NewsHausa: Yadda Ako Ina Ake Samun Nagari Da Bata Gari Haka Zalika A Cikin Akwai Nagari Da Bata Gari Kuma inj Adam A Zango

Pages

LATEST POSTS

Monday 13 November 2017

Yadda Ako Ina Ake Samun Nagari Da Bata Gari Haka Zalika A Cikin Akwai Nagari Da Bata Gari Kuma inj Adam A Zango

 Wallahi billahi daga yau baza'a kara yi min kazafi inyi shuru ba don kowa a cikin ya san kowa. Shiyasa idan akace mana jahilai bana damuwa yanzu domin nima na gano hakan. Tunda ance amfanin ilimi aiki dashi. 

Masifar da masana'antar kannywood take ciki ya wuce misali. Saboda zalinci, fasikanci, riya, eye service da kuma cin amana da ake aikatawa karara amma daga anyi magana sai muce matan cikimmu ne suke janyo mana. Wlh matammu basu da laifi domin addini bai taba baiwa mace damar zama babu mai kula da ita ba. Amna a kannywood film daya yarinya ko yaro zasuyi sai kaga sun bude kamfanin kansu harma su rinka daukar sababbin yan wasa.

Babu tone tone domin da dama sun san inda na dosa.

DON HAKA MU DAINA JIN HAUSHIN ZAGIN DA WASU AL'UMMA SUKE MANA!! Mu karba laifukammu mu gyara wata kila nan gaba kadan suyi alfahari damu.

Duk abinda na rubuta idan akwai karya a ciki wani ya fito ya karyata ni ko kuma a koreni. To be continue.........



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment