FATAWAR RABON GADO (36) - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO (36)

Pages

LATEST POSTS

Thursday 28 July 2016

FATAWAR RABON GADO (36)

FATAWAR RABON GADO (36)

Tambaya :

Assalamu alaykum'm Allah ya gafarta malam dan'uwanmune ya rasu ba shi da Mata ba shi da 'ya'ya, mahaifiyarsa tana nan yana da yar'uwa mace uwa daya uba daya, mukuma ubanmu daya, shin muna cikin masu gado? Allah ya sakawa malam da alkhairi.

Amsa:

Wa alikum assalam, Za'a raba abin da ya bari gida:6, sai a bawa mahaifiyarsa kashi:1,  'Yar'uwarsa shakikiya kashi:3, ragowar sai a baku 'yan'uba ku raba, duk namiji ya dau rabon mata biyu.                               Allah ne mafi sani.

DR. JAMILU ZAREWA.
18/07/2016.



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment