MAI AZUMIN NAFILA ZAI IYA KARYA AZUMINSA DA GANGAN!! - NewsHausa NewsHausa: MAI AZUMIN NAFILA ZAI IYA KARYA AZUMINSA DA GANGAN!!

Pages

LATEST POSTS

Thursday 28 July 2016

MAI AZUMIN NAFILA ZAI IYA KARYA AZUMINSA DA GANGAN!!

MAI AZUMIN NAFILA ZAI IYA KARYA AZUMINSA DA GANGAN ! !

Tambaya:

Aslm Na wayi gari da azumi sai aka kawo abinci sai na fasa azumin naci abincin ,malam yin hakan akwai laifi na sharia?

Amsa:

Wa alaikum assalam, ya halatta abin da ka yi, saboda fadin Annabi (s.a.w) "Mai azumin nafila sarkin kansa ne, in ya so ya cigaba da azumi, in ya so kuma ya karya".
kamar yadda Tirmizi ya rawaito                               
Allah ne mafi sani.

Dr Jamilu Zarewa.                                             25/7/2016



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment