FATAWAR RABON GADO (38) - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO (38)

Pages

LATEST POSTS

Thursday 28 July 2016

FATAWAR RABON GADO (38)

FATAWAR RABON GADO (38)

Tanbaya.

Ina da tambaya kan KALALA.

Idan mutum ya rasu, bashi da mata, ba d'a ba uba.

Amma yana da 'yan uwa SHAQIQAI maza da mata DA LI'ABBAI maza da mata.

Yaya gadon sa zai kasance?.

Amsa:

Wa'alaykumussalam. In har maza da mata ne shakikan,  sune zasu gaje dukiyar duka, kowanne namiji a cikinsu a bashi rabon mata biyu.
' yan uba basayin gado mutukar akwai namiji a shakikai.
Allah ne mafi sani.

Dr Jamilu Zarewa
26/07/2016



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment