WAND YA SHA RUWA DA MANTUWA A AZUMIN NAFILA ,AZUMINSA YAYI? - NewsHausa NewsHausa: WAND YA SHA RUWA DA MANTUWA A AZUMIN NAFILA ,AZUMINSA YAYI?

Pages

LATEST POSTS

Thursday 28 July 2016

WAND YA SHA RUWA DA MANTUWA A AZUMIN NAFILA ,AZUMINSA YAYI?

WANDA YA SHA RUWA DA MANTUWA A AZUMIN NAFILA, AZUMINSA YAYI?

Tanbaya :
Assalamu Alaikum! Malam barka da war- haka.. Tambayace dani, qanwata ce tana azumin sitta shawwal sai tai mantuwa taci abu... Wasu sun ce wai axuminta ya karye tunda nafila ne. Shin hakan da suka fada gaskiya ne?

Amsa :

Wa alaikum assalam, Wanda yake azumi ya manta ya ci abinci ko ya sha abin sha, Allah ne ya ciyar da shi kuma ya shayar da shi, kamar yadda hakan ya tabbata a hadisi, don haka azuminsa ya yi, babu banbanci tsakanin azumin nafila da na farilla.
                                                                                                Allah ne mafi sani.                                                        

Dr Jamilu Zarewa.                                                        

9 Shawwal 1437.

15/07/2016.



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment