DARIYA ZALLA: Bakano Yaji dadi Fura!!! - NewsHausa NewsHausa: DARIYA ZALLA: Bakano Yaji dadi Fura!!!

Pages

LATEST POSTS

Sunday 18 June 2017

DARIYA ZALLA: Bakano Yaji dadi Fura!!!

Wata rana wani Bakano yaje zance wajen yariyar da zai aura a Zoo Road, bayan ta fito sun gaisa sai ga kannanta da sabon kwano cike da damamar FURA mai sanyi. Bakanon yaji dadin kawo furar nan domin yana son shan fura sosai.
Budurwar ta bude kwano ta zuba ma Bakanon FURA a kofi. Da Bakano ya fara shan furar nan garin jin dadin fura ya ratsa shi sosai can sai Bakanon ya kalli Budurwar
yace” kin san sunan Diyar mu ta fari kuwa sweety?
Budurwar tace a’a!

Da budar bakin Bakanon sai yace “FURERA”.

Daure ka/ki yi sharhi:


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment