Dariya Zallah: Bafulatani Da Farfesa!!! - NewsHausa NewsHausa: Dariya Zallah: Bafulatani Da Farfesa!!!

Pages

LATEST POSTS

Sunday 18 June 2017

Dariya Zallah: Bafulatani Da Farfesa!!!

Farfesa ya ce idan nayi maka tambaya baka amsa ba zaka bani 5,000. Idan kuma kayi min tambaya bansaniba zan baka 20000.Profesa ya tambayi bafulatani “nawa ne nisan sama zuwa kasa?” Bafulatani ya ce bai sani ba.
Bafulatani ya ba da 5000.
Bafulatani ya ce saura ni.”Wace dabba ce idan tana kasa tana da kafa 4 idan ta soma tashi tana da kafa 3 idan tayi sama sai ta koma kafa 2 idan ta tashi saukowa sai ta sauko da kafa 1?” Farfesa ya zaro 25,000 dan bai sani ba. Bafulatani zai tafi sai profesa yace “menene ansar?”. sai bafulatani ya zaro 5,000 ya karawa profesa ya ce NIMA BAN SANI BA.
Hahahaha!!!! Duk da hakan sai ku ce Fullo bai da wayo.
Daure ka/ki yi sharhi

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment