Video : Shugabanni Kuji Tsoron Allah! Allah Zai Tambaye Ku - Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi - NewsHausa NewsHausa: Video : Shugabanni Kuji Tsoron Allah! Allah Zai Tambaye Ku - Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 6 March 2018

Video : Shugabanni Kuji Tsoron Allah! Allah Zai Tambaye Ku - Dr Ahmad Abubakar Mahmud Gumi

SHUGABANNI KU JI TSORON ALLAH! ALLAH ZAI TAMBAYE KU

Wannan nasiha mai ratsa zukata ga dukkan wani mutum da yake yin shugabancin al'umma.

Yana da kyau ka daure ko baka ra'ayinsa ka saurari wannan nasiha
Allah yasa mu dace.

A cikin karatu da yayi yau Lahadi 04-03-2018 a Masallacin Sultan Bello Kaduna inda yake yin fassarar littafin Muwatta Malik.

Hukuncin mutumin

Lasta wannan link domin downloading wannan video



Download Shugabanni Kuji Tsoron Allah 

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment