Larabci Yafi Ko Wane Yate Dani A Duniya - Ummi Zee - NewsHausa NewsHausa: Larabci Yafi Ko Wane Yate Dani A Duniya - Ummi Zee

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 27 March 2018

Larabci Yafi Ko Wane Yate Dani A Duniya - Ummi Zee

Tsohuwar jarumar masana'antar kannywood wato ummi zee tayi bayyanin yare kala kala ko wane da nasa fanni a nata ra'ayi ga abinda tace

"Larabci,yafi ko wani yare dadi a wajen maganah"indiyanci,yafi ko wani yare dadi a wajen waka”turanci yafi ko wani yare lankwasa harshe a wajen maganah”chainanci yafi ko wani yare wuya a wajen maganah”bakin mutum kuma yafi kowani yare wajen saurin fahimtar yaren da ba nashi ba a karamin lokaci,dan zaka iya ganin bakin mutum yana indianci sosai ba mistake aciki sai kace yarensa .#MASHAA ALLAH AM SO PROUD TO BE AFRICAN. "

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment