AUDIO : Amsar da Dr. Sani Umar R/Lemo Ya Mayar Ma Yan Shi'a Akan Tambayar Da Sukayi Mashi Na Ya fassara Ayar Al-Qur'ani ba Daidai Ba!!! - NewsHausa NewsHausa: AUDIO : Amsar da Dr. Sani Umar R/Lemo Ya Mayar Ma Yan Shi'a Akan Tambayar Da Sukayi Mashi Na Ya fassara Ayar Al-Qur'ani ba Daidai Ba!!!

Pages

LATEST POSTS

Monday 26 March 2018

AUDIO : Amsar da Dr. Sani Umar R/Lemo Ya Mayar Ma Yan Shi'a Akan Tambayar Da Sukayi Mashi Na Ya fassara Ayar Al-Qur'ani ba Daidai Ba!!!



A cikin wannan Amsar Dr sani umar r/lemo ya caccaki Yan Akidar Shi'a sosai wanda sunyi tambaya amma bisa jahilci wanda ya nuna biyane kawae suke basu san komai ba.

Wanda yana da kyau ku saurari wannan martani da ya mayar musu da sukace bai fassara ayar Al-Qur'ani dai dai ba.

Latsa wannan link domin downloading

Download Audio here

Ayi saurare lafiya !!!

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment