Audio:- Wakokin Aminu Ala Guda Biyar (5) Ala Shahara - NewsHausa NewsHausa: Audio:- Wakokin Aminu Ala Guda Biyar (5) Ala Shahara

Pages

LATEST POSTS

Friday 21 October 2016

Audio:- Wakokin Aminu Ala Guda Biyar (5) Ala Shahara

Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana barka da yau da fatan kuna lafiya
a yau wanannan shafi mai albarka sadeeqmedia blog nazo muku da wakokin shahararen mawakin arewa wato Aminu  Abubakar Ladan wanda anka fi sani da aminu alan wakan wakokin rayuwarsa da gwagwarma da ya sha a rayuwarsa.
don kayi download wananan wakoki sai ka latsa ko wane daya bayan daya bar zuwa biyar,kana latsawa zai baka damar download

ALA SHAHARA 1

AYI SAURARO LAFIYA


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment