‘Yar wasar Kannywood Rahma Sadau zata fuskanci takunkumi - NewsHausa NewsHausa: ‘Yar wasar Kannywood Rahma Sadau zata fuskanci takunkumi

Pages

LATEST POSTS

Sunday 2 October 2016

‘Yar wasar Kannywood Rahma Sadau zata fuskanci takunkumi

– Za’a sanya ma Rahma Sadau takunkumi
Rahma Sadau tayi abin kunya a
sabuwar bidiyon ta da wani mawaki
Wannan abu ya jawo cece-kuce cikin
al’umma
Yan wasan kwaikwayon Kannywood na kungiyar Motion Pictures Association of Nigeria na wata ganawa domin zantar da ukuba akan yar wasa, Rahma Sadau, akan wata bidiyon wakan da ta yi wanda ya tada kura a cikin al’umma.
Rahama Sadau haifaffoyar yar jihar Kaduna ce amma tayi rijista da kungiyar yan wasan kwaikwayon jihar Kano.
Wannan abu na faruwa ne lokacin da ake tuhumar yan kamfanin Kannywood da rashin halin kirki da kuma kunya ta al’adan hausawa wanda yayi sanadiyar da’awar Malamai a jihar Kano na haramta yin Alkaryan Fim a jihar Kano.
ku kαѕαncє dα ѕαdєєqmєdíα.ml dσmín kαwσ muku cíkαkkєn lαвαrí αkαn чαddα kαrѕhєn αвun zαí kαчαh


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment