labari da dumi duminsa:A'isha Buhari Ta Samu Lambar Yabo A Taron Da Ta Halarta A Birnin Brussels(kalli hotuna) - NewsHausa NewsHausa: labari da dumi duminsa:A'isha Buhari Ta Samu Lambar Yabo A Taron Da Ta Halarta A Birnin Brussels(kalli hotuna)

Pages

LATEST POSTS

Thursday 20 October 2016

labari da dumi duminsa:A'isha Buhari Ta Samu Lambar Yabo A Taron Da Ta Halarta A Birnin Brussels(kalli hotuna)

A'isha Buhari Ta Samu Lambar Yabo A Taron Da Ta Halarta A Birnin Brussels
Lambar yabon wanda mataimakin Firayin Ministan kasar Belgium kuma ministan harkokin kasashen waje da harkokin kasashen Turai, Mista Didier Reynders ya mika mata a taro kan rawar da mata suka taka a fannin tsaro da aka gudanar a birnin Brussels, Uwargidan shugaban kasa A'isha Buhari ta sadaukar da lambar yabon ga dakarun sojojin Nijeriya da kuma maza da matan da suka rasa ransu sakamakon rikicin ta'addanci da kuma jami'an tsaron da suke fagen daga domin tabbatar da tsaro a yankin arewa maso gabashin kasar nan.



 



Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



1 comment: