FATAWAR RABON GADO (68)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO (68)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 25 October 2016

FATAWAR RABON GADO (68)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

*FATAWAR RABON GADO (68)*
*Tambaya:*
Assalamu alaikum tambaya mutum ne ya mutu yabar mace da yan'uwansa shakikai ba yara kuma mahaifansa sun mutu to Meye kason matar tasa?
*Amsa:*
Wa alaikum assalam, za'a raba abin da ya bari gida:4, a bawa matarsa kashi daya, ragowar ukun sai a bawa 'yan'uwansa shakikai.
Allah ne mafi sani
20/10/2016
Amsawa:
*Dr Jamilu Zarewa.*


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment