FATAWAR RABON GADO (61)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA - NewsHausa NewsHausa: FATAWAR RABON GADO (61)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 5 October 2016

FATAWAR RABON GADO (61)|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

FATWAR RABON GADO (61)
Tambaya:
Assalamu Alaiykum Allaah Yagafarta Malam, Ina Neman Fatawa akan Rabon Gado. Dan'Uwa Na Wanda Muke Uwa Daya Uba Daya YaraSu Yabar ; Mahaifin Mu, Mahaifiyar Mu, MatarSa Daya Da YaranSa Guda 9(Maza 5 Da Mata 4). Shin Iyayen Mu Sunada Gadon? Kuma Yaya Rabon Gadon Zai KasanCe??? Allaah
Yaqara Maka Ilimi Mai Albarka.
Amsa:
Wa alaikum assalam, Za'a raba abin da bari gida:24, a bawa mahafiyar kashi:4, mahaifiinku kashi:4, matarsa:kashi:3, ragowar kashi:13 sai a bawa yaransa, duk namiji zai dau rabon mata biyu.                              
Allah ne mafi sani
Amsawa: Dr Jamilu zarewa.


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment