Da A Ce Zan Musulunta, Da Ni Ma Sai Na Yi Mauludi, Inji Obasanjo - NewsHausa NewsHausa: Da A Ce Zan Musulunta, Da Ni Ma Sai Na Yi Mauludi, Inji Obasanjo

Pages

LATEST POSTS

Saturday 16 December 2017

Da A Ce Zan Musulunta, Da Ni Ma Sai Na Yi Mauludi, Inji Obasanjo


Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa da a ce zai musulunta da shi ma zai rika yin bikin Mauludi, a gidansa kuma zai rika yin shagulgula fiye da yadda ake yi a yanzu. 

Obasanjo wanda ya bayyana hakan a lokacin da wasu matasan kabilar Yarabawa da Ibo mabiya addinin Musulunci, suka ziyarce shi lokacin da suka kammala gudanar da zagayen Mauludi a kauyen Otta, daga karshe ya sanya wa matasan albarka.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment