Yadda Na Ja Ra’ayin Mata Sama Da 3000 Shiga Harkar Madigo - NewsHausa NewsHausa: Yadda Na Ja Ra’ayin Mata Sama Da 3000 Shiga Harkar Madigo

Pages

LATEST POSTS

Saturday 9 December 2017

Yadda Na Ja Ra’ayin Mata Sama Da 3000 Shiga Harkar Madigo

Wata ‘yar shekara 45 ta bayyana yadda ta ja ra’ayin mata sama da 3000 shiga harkar Madigo.

Ofori ta labarta yadda ta ja ra’ayin mata sama da 3000 shiga harka madigo a wata hirar da ta yi da gidan talabijan din AdomTV inda ta bayyana cewa tun da dadewa ta shiga harkar madigo.

Ofori ta ce, ta kware a harkar madigo ne tun a lokacin da take makaranta sakandare kuma tayi nasarar shigar da mata sama da 3000 tare da gamsar da mata marasa aure masu arziki babu kirge.

Ta ce, akasarin wadanda take aikata aika aikar nan dasu tun bayan ta samu kware manyan jami’an gwamnati mata ne da manyan ministoci inda akalla za ta iya harka da mata 10 a kowacce rana.

Ofori ta cigaba da cewa wannan harkar dai kamar yadda yawancin mutane suka dauka babu kyau, haramun ne, toh babu inda litaffin addinin kirista ‘Bible’ ya nuna haramcinsa. In kuma da akwai to ina son a nuna min shafi, kamar yadda Ofori ta bayyanawa AdomTV

Sources:-Alummta

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment