Ashe Sunan Buhari Ganduje Ya Sakawa Sabon Asibiti Daya Gina - NewsHausa NewsHausa: Ashe Sunan Buhari Ganduje Ya Sakawa Sabon Asibiti Daya Gina

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 6 December 2017

Ashe Sunan Buhari Ganduje Ya Sakawa Sabon Asibiti Daya Gina



Gwamnatin jihar Kano ta sanyawa asibitin Giginyu sunan Shugaban kasa Muhammadu Buhari. Asibitin da tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau ya gina Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya karasa, a sanya masa MUHAMMADU BUHARI SPECIALIST HOSPITAL KANO.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment