"Buri na in zama director kafun nayi aure" Jamila Nagudu - NewsHausa NewsHausa: "Buri na in zama director kafun nayi aure" Jamila Nagudu

Pages

LATEST POSTS

Sunday 10 December 2017

"Buri na in zama director kafun nayi aure" Jamila Nagudu


Babban jarumar Kannywood Jamila Umar Nagudu ta bayyana cewa babban burin ta shine ta zama mai bada umurni a film (director) kafun ta yi aure.

Jarumar wadda ta share kimanin shekaru goma a harkan fim ta ce ta samu nasarori a wannan sana'ar da ita kanta ba zata irga ba kuma ba tada wani shiri na gaggawa na barin harkan domin a ganin ta har yanzu tana da sauran rawar da zata taka.

Jarumar yar asalin garin Bauchi ta mika sakon godiya ga dukkan masoyan ta kuma ta bayyana cewa har yanzu ba su gama ganin rawar ta ba.

Ku kasance da hausaloaded.com zamu kawo muku cikakkiyar hirae da ankayi da ita


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment