News: Aminu Abba Umar Wanda Akafi Sani Da (Nomiis Gee) Zai Angonce I - NewsHausa NewsHausa: News: Aminu Abba Umar Wanda Akafi Sani Da (Nomiis Gee) Zai Angonce I

Pages

LATEST POSTS

Friday 15 December 2017

News: Aminu Abba Umar Wanda Akafi Sani Da (Nomiis Gee) Zai Angonce I

News: Aminu Abba Umar Wanda Akafi Sani Da (Nomiis Gee) Zai Angonce

Iyalan Malam Bashir Lawan Salihi dana Alhaji Abba Umar (Ringim) Suna Farin Cikin gayyatar yan uwa da abokan arzuki zuwa wajan daurin auren yayansu wato.

Aminu Abba Umar Wanda akafi sanida (Nomiis Gee) Da shida Amaryarsa mai suna Fatima bashir lawan (Momy) Wanada za’ayi ranar juma’a 29th ga wannan watan december.

Za’a daura auren ne a jan bulo second gate masallacin juma’a kano state da misalin karfe 1:30pm.

Allah yabada Ikon Zuwa Ameen Summa Ameen




Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment