Labari Da Dumi Duminsa:- Dan Shugaba Buhari Ya Yi Hadari Da Babur - NewsHausa NewsHausa: Labari Da Dumi Duminsa:- Dan Shugaba Buhari Ya Yi Hadari Da Babur

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 27 December 2017

Labari Da Dumi Duminsa:- Dan Shugaba Buhari Ya Yi Hadari Da Babur


Rahotanni daga Abuja sun tabbatar da cewa a halin yanzu dan Shugaban Kasa, Yusuf Muhammad Buhari ya kwance a wani asibiti da ke Abuja bayan ya yi hadari da Babur a daren jiya a yankin Gwarimpa da ke Abuja.

Kakakin Shugaban Kasa, Garba Shehu ya bayyana cewa Yusuf ya samu kariya a hannu da kuma rauni a kansa amma ya nuna cewa yana ci gaba da samun sauki. Ya kara da cewa Shugaba Buhari da Uwargidansa na barar addu'a ga dan nasu don ya samu lafiya.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment