Sabon Video:- Rahama Sadau Anrun Gumeta “A Cikin Film Din Day1 - NewsHausa NewsHausa: Sabon Video:- Rahama Sadau Anrun Gumeta “A Cikin Film Din Day1

Pages

LATEST POSTS

Thursday 31 August 2017

Sabon Video:- Rahama Sadau Anrun Gumeta “A Cikin Film Din Day1



Wanna Ba Gaskiya Bane ‘Yan Uwa Duk A Cikin Film Ne, Yadda Suke Shiryar Da Film Kuma Idan Ka Duba Zakaga Jama’a Ke Kewaye Da Su.
Dan Allaj Jama’a Mu Daina Daukan Kita Jita Mutsaya Mufahimci Lamari Kamun Ka Aiwata.
Toh Jama’a Adade Anayi Sai Gaskiya Inji “Rahama Sadau ” A Cewarta Itafa Duk Masu Ce Ce Kuce Suyi Tayi, Muddin Ita Kan Gaskiyarta Take Wannan Sana”a Film Ba Wai Iskanci Takeyiba.
Haka Kuma Ta Kara Da Cewa ita Tanayin Nollywood Ne Don Sha’awa Ba Don Wani Abu Da Jama’a Ke Cece Kuce Akai Ba. Domin Idan Mutun Yace Ya Biye Jama’a To Hatta Kansa Bazai Mora Ba,
Wannan Shine Dan Gajeren Zance Daga Jarumar ‘Rahama Sadau’ Ku Dannah Kan Download Below Domin Sauke Video Zuwa Kan Wayoyin Ku.

Sources:pressloaded.com


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment