Mun Fara Sanya Ido Kan Masu Rubuta Munanan Kalamai A Kafafun Sadarwa Akan Gwamnati Da Rundunar Sojoji, Cewar Rundunar Sojoji Ta Kasa - NewsHausa NewsHausa: Mun Fara Sanya Ido Kan Masu Rubuta Munanan Kalamai A Kafafun Sadarwa Akan Gwamnati Da Rundunar Sojoji, Cewar Rundunar Sojoji Ta Kasa

Pages

LATEST POSTS

Thursday 24 August 2017

Mun Fara Sanya Ido Kan Masu Rubuta Munanan Kalamai A Kafafun Sadarwa Akan Gwamnati Da Rundunar Sojoji, Cewar Rundunar Sojoji Ta Kasa

IDAN KUNNE YA JI...

Mun Fara Sanya Ido Kan Masu Rubuta Munanan Kalamai A Kafafun Sadarwa Akan Gwamnati Da Rundunar Sojoji, Cewar Rundunar Sojoji Ta Kasa

Daga Aliyu Ahmad

Yanzu dukkan wasu al'amura da 'yan Nijeriya za su dinga yi a kafafun sadarwa game da rubuta kalaman batanci walau akan gwamnati, rundunar tsaro ko wanda zai raba kan kasa, zai kasance rundunar tsaro ta kasa za ta dinga biyayansu.

Daraktan yada labarai na rundunar tsaro na kasa, Mejo Janar John Enenche ne ya bayyana hakan ga kafar yada labarai ta Channels TV, inda ya ce daukar matakin ya zama dole don ganin an magance matsalar rabuwar kai a kasar nan.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment