Sababbin Zafaffan Hotunan Shahararren mawaki Umar M Shareef - NewsHausa NewsHausa: Sababbin Zafaffan Hotunan Shahararren mawaki Umar M Shareef

Pages

LATEST POSTS

Thursday 17 August 2017

Sababbin Zafaffan Hotunan Shahararren mawaki Umar M Shareef

Sababbin hotunan baban shahararren mawaki kuma sabon jarumi a wajen haskaka fina finai wanda a wanannan shekara ya taka rawar gani a cikin film din (mansoor).
Ga hotunan kamar haka:


 Wanannan hotun ya sanya shi a shafinsa na instagram inda ya rubuta masa cewa cikin video ablum na Tsintuwa.babu karya wanannan album zaka fitar da sabon wanka


Hausaloaded.com ta samu wadanan zafaffan hotunan daga shafinsa na instagram.


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment