Ba Fim ba ko Aure ne A Gabana ba ,Karatu ne A Gabana Inji Aisha Aliyu Tsamiya - NewsHausa NewsHausa: Ba Fim ba ko Aure ne A Gabana ba ,Karatu ne A Gabana Inji Aisha Aliyu Tsamiya

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 1 August 2017

Ba Fim ba ko Aure ne A Gabana ba ,Karatu ne A Gabana Inji Aisha Aliyu Tsamiya



Jaruma Aisha Aliyu Tsamiya ta fito fili ta sanarwa duniya sirri da burin cikin ranta, wanda ya yi daidai da ra’ayinta. Jarumar ta bayyanawa jaridar Premium Time cewa, ita yanzu karatune agaban ta ba fim ko aure ba.
Domin wannan shine kudirinta.
Tabbas, bani da niyar yin aure yanzu, duk da nasan hakane ya dace da ni.

Kuma bawai ina nufin natsani aure ko bazan aure ba, a’a, ina nufin a yanzu karatune agabana ba aure ko fim ba. Wannan shine yanayin yanda na tsara rayuwata.
Amma kuma, bance dole sai hakan tafaru ba, Allah yanayin duk abinda yaso.
Idan baiso ba ko karatun ba zanyi ba.
Ni dai kawai na fadi ra’ayinane, kuma kowa yana da yanda ya tsara rayuwarsa. Inji Aisha Tsamiya.
Jarumar taci gaba da karatu ajami’ar A.B.U Zaria. domin yin degree Political Science.


Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment