Shugaba Buhari Ya Bada Umarnin A Baiwa Kowacce Daga 'Yan Wasan Kwando Na Matan Nijeriya Naira Milyan Daya - NewsHausa NewsHausa: Shugaba Buhari Ya Bada Umarnin A Baiwa Kowacce Daga 'Yan Wasan Kwando Na Matan Nijeriya Naira Milyan Daya

Pages

LATEST POSTS

Wednesday 30 August 2017

Shugaba Buhari Ya Bada Umarnin A Baiwa Kowacce Daga 'Yan Wasan Kwando Na Matan Nijeriya Naira Milyan Daya



Shugaba Muhammadu Buhari ya yi murna da nasarar da 'yan kwallon kwando mata na Nijeriya suka yi a wasannin kwallon kwandon da aka kammala kwanan nan.

Da safiyar yau ne 'yan matan suka gabatar da nasarar da suka samu ga shugaban kasan.

Shugaban kasar ya yi murna sosai bisa nasarar da kungiyar ta Dtigers suka samu kuma ya bada umarnin aba kowace daga cikin 'yan wasan naira miliyan daya.

Daga Sani Twoeffect Yawuri
Ga hotuna kamar haka:-





Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment