Duk wanda ya kara cewa na ciwo HIV Allah ya isa – Zainab Indomie - NewsHausa NewsHausa: Duk wanda ya kara cewa na ciwo HIV Allah ya isa – Zainab Indomie

Pages

LATEST POSTS

Tuesday 1 August 2017

Duk wanda ya kara cewa na ciwo HIV Allah ya isa – Zainab Indomie




Shahararriyar jarumar nan ta wasan fina finan Hausa wadda tauraruwar ta ta dan kwanta watau Zainab Indomie ta ce duk wanda ya kara cewa tana fama da ciwon kanjamau Allah ya isa.

Jarumar wadda a kwanan bayanan nan hotunan ta suka rika yawo ta rame ta tsomale bayan ta sha fama da matsananciyar rashin lafiya mai tsawo.

Hausaloadedblog dai ta samu labarin cewa alokuttan bayan dai da jarumar Zainab Indomie bata da lafiya mutane da dama musamman yan masana’antar fim din sunyi ta tofa albarkacin bakinsu akan rashin lafiyar tata.

Wasu daga cikin jaruman suna tsogumin cewa kanjamau AIDS ko HIV Zainab ta jajibowa kanta wasu kuma suka ce asiri sababbin jarumai mata suka yi mata.

Copy the link below and Share with your Friends:

Download Our Official Android App on Google Playstore HERE
OR
Download from another source HERE



No comments:

Post a Comment